Inason bawa marubuta littafi shawara duba da duk abubuwan da suke rubutawa suna so a anfana dawasu to kafin ayi rubutu azurfafa tunani shidai ciki sheya kwana 40 yake zama gudan jini sannan yaqara 40 yazama tsoka tun muna qanana a islamiya ake koyardamu yanzuma haka malamai suna ci gaba da fada Amma shi na Sara lokacin da taje asibiti n khalil satinsa biyu har awani waje ance sati 3 Qarshe dai har randa yazube din bekai kwanaki 40 ba Amma ta zubarda jinin da ko cikin wata biyar she haka Dan ALLAH ayi tunani dudda labari ne sokuke mu amfana dashi
@@hajiya8899 wannan Reply din sam beyi kama da abunda yakamata kiceba domin ni magana nayi akan zubar da jini bayan dukama shi cikin be zama jinin ba inkuma magana r Ana gane ciki na sati biyu ne to su a litattafai she ciki yayi wata uku ajikin mace gashifa duk wasu alamomi sun bayyana kama daka kan amai yawan zazzabi uwa uba bata Jinta yadauke na Al ada rashin son warin wasu abubuwan amma adole she anje asibiti
Tab da alama aina'u che kanwar matata...yh rabbii 🌺 Ubangiji ka ta kaita wahala
Masha Allah muna godiya sosai barakallahu fiki pinkish lady 🥰🥰🥰👍🏻
Allah sarki Sarah Allah ya Tabbatar muku Da Alkairi A Rayuwar Auren ku Ke Kuma Aina'U in Sha Allahu Allah saiya Tona miki Asiri
Allah yasa karyaso daya daga cikinsu harta zamo kanwar matar tasa Allah kuma yasa ya auri sa ra
Masha Allah! Allah ya saka da alkhairi ❤️❤️❤️❤️❤️❤️👏.
Masha Allah jazakallahu khairan sister ❤❤❤
Masha Allah Munagodiya sosai ❤❤❤❤
Ma sha Allah 🥰🥰
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉🎉❤
Masha alla
😊🎉😊🎉😊
First to comment
Masha allah ❤❤❤
Masha Allah thank you very much ❤️❤️❤️
Masha Allah
HADIZA DJIBRILLA GABON 🇬🇦 🇬🇦 masha allah 😊😊🎉🎉❤❤😮😮
masha allah
Masha Allah Muna godiya sosai 🥰❤🎉 😂
Masha Allah munagode
kanwarmatata
Inason bawa marubuta littafi shawara duba da duk abubuwan da suke rubutawa suna so a anfana dawasu to kafin ayi rubutu azurfafa tunani shidai ciki sheya kwana 40 yake zama gudan jini sannan yaqara 40 yazama tsoka tun muna qanana a islamiya ake koyardamu yanzuma haka malamai suna ci gaba da fada Amma shi na Sara lokacin da taje asibiti n khalil satinsa biyu har awani waje ance sati 3 Qarshe dai har randa yazube din bekai kwanaki 40 ba Amma ta zubarda jinin da ko cikin wata biyar she haka Dan ALLAH ayi tunani dudda labari ne sokuke mu amfana dashi
@@hajiya8899 wannan Reply din sam beyi kama da abunda yakamata kiceba domin ni magana nayi akan zubar da jini bayan dukama shi cikin be zama jinin ba inkuma magana r Ana gane ciki na sati biyu ne to su a litattafai she ciki yayi wata uku ajikin mace gashifa duk wasu alamomi sun bayyana kama daka kan amai yawan zazzabi uwa uba bata Jinta yadauke na Al ada rashin son warin wasu abubuwan amma adole she anje asibiti
❤️❤️❤️❤️❤️
Suuu shara mayaaa🤍🤍
Wai nace yanzu ne aka fara karanta litfin nane naga bana kar she
Sis Harkin matsu agamana da alama yan zu aka fara daman itamatafada ai
@@FatemaAa-db4gn wlh kede bari litafin yayi dadi sosai
Sis yada saurin gajiya haka😅
❤❤❤❤
Why the delay 😒
Ikon Allah
☹️☹️☹️☹️
If you believe at your own risk 😅 aina'un nan muguwa ce Uwa daya Uba daya amma baqin ciki haka???😢😢
Hhhhhhhh❤❤❤😢😢😢
1
Mun gode anty na
Masha Allah Thank you 😂
Mugode anty
3 days fa
❤❤❤
Masha Allah ❤
Masha allah